التين
At-Tin
The Fig
وَٱلتِّينِ وَٱلزَّيْتُونِ
wal-tīni wal-zaytūni
Inã rantsuwa da Attinu da Azzaitũn.1
وَطُورِ سِينِينَ
waṭūri sīnīna
Da Dũr Sĩnĩna.1
وَهَـٰذَا ٱلْبَلَدِ ٱلْأَمِينِ
wahādhā l-baladi l-amīni
Da wannan gari1 amintacce.
لَقَدْ خَلَقْنَا ٱلْإِنسَـٰنَ فِىٓ أَحْسَنِ تَقْوِيمٍۢ
laqad khalaqnā l-insāna fī aḥsani taqwīmin
Lalle ne, Mun halitta mutum a cikin mafi kyawon tsayuwa.
ثُمَّ رَدَدْنَـٰهُ أَسْفَلَ سَـٰفِلِينَ
thumma radadnāhu asfala sāfilīna
Sa'an nan, Muka mayar da shi mafi ƙasƙantar masu rauni
إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ وَعَمِلُوا۟ ٱلصَّـٰلِحَـٰتِ فَلَهُمْ أَجْرٌ غَيْرُ مَمْنُونٍۢ
illā alladhīna āmanū waʿamilū l-ṣāliḥāti falahum ajrun ghayru mamnūnin
Face waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da sakamako wanda bã ya yankewa.
فَمَا يُكَذِّبُكَ بَعْدُ بِٱلدِّينِ
famā yukadhibuka baʿdu bil-dīni
To, bãyan haka mẽ ya sanya ka ka ƙaryata sakamako (wanda za a yi a bãyan Tãshin ¡iyãma)?
أَلَيْسَ ٱللَّهُ بِأَحْكَمِ ٱلْحَـٰكِمِينَ
alaysa l-lahu bi-aḥkami l-ḥākimīna
Ashe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba?1