اللَّهُمَّ احْفَظْنِي مِنْ بَيْنِ يَدَيَّ وَمِنْ خَلْفِي وَعَنْ يَمِينِي وَعَنْ شِمَالِي وَمِنْ فَوْقِي، وَأَعُوذُ بِعَظَمَتِكَ أَنْ أُغْتَالَ مِنْ تَحْتِي
Allahumma-hfadhni min bayni yadayya wa min khalfi wa 'an yamini wa 'an shimali wa min fawqi, wa a'udhu bi'adhamatika an ughtala min tahti
Ya Allah, Ka kiyaye ni daga gabana da daga bayana da daga damata da daga hagunata da daga samana. Kuma ina neman tsari da girmanKa daga a halaka ni daga kassata.