Arabic Text

قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ ۝ مَلِكِ النَّاسِ ۝ إِلَٰهِ النَّاسِ ۝ مِنْ شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ ۝ الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ ۝ مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ

Transliteration

Qul a'udhu birabbin-nas. Malikin-nas. Ilahin-nas. Min sharril-waswaasil-khannas. Alladhi yuwaswisu fi sudurin-nas. Minal-jinnati wan-nas

Translation

Ka ce: Ina neman tsari da Ubangijin mutane. Sarkin mutane. Abin bautar mutane. Daga sharrin mai wasiwasi mai koma-koma. Wanda yake wasiwasi a cikin kirjin mutane. Daga aljannu da mutane.

0:00 0:00
Hadith
When to Recite

Falala