اللَّهُمَّ إِنِّي ظَلَمْتُ نَفْسِي ظُلْمًا كَثِيرًا وَلَا يَغْفِرُ الذُّنُوبَ إِلَّا أَنْتَ فَاغْفِرْ لِي مَغْفِرَةً مِنْ عِنْدِكَ وَارْحَمْنِي إِنَّكَ أَنْتَ الْغَفُورُ الرَّحِيمُ
Allahumma inni dhalamtu nafsi dhulman kathiran wa la yaghfirudh-dhunuba illa anta faghfir li maghfiratan min 'indika warhamni innaka antal-Ghafurur-Rahim
Ya Allah, hakika na zalunce kaina zalunci mai yawa kuma babu wanda ke gafarta zunubai sai Kai. Don haka Ka gafarta mini gafara daga wurinKa kuma Ka yi mini rahama. Hakika Kai ne Mai gafara, Mai jinkai.