أَسْتَغْفِرُ اللَّهَ الْعَظِيمَ الَّذِي لَا إِلَهَ إِلَّا هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ وَأَتُوبُ إِلَيْهِ
Astaghfirullal-'Adhim alladhi la ilaha illa huwal-Hayyul-Qayyum wa atubu ilayh
Ina neman gafara ga Allah Mai girma wanda babu abin bautawa sai Shi, Mai rai, Mai kulawa, kuma ina tuba zuwa gare Shi.