105
الفيل
Al-Fil
The Elephant
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
0:00 / 0:00
Aya:
1
/ 5
أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصْحَـٰبِ ٱلْفِيلِ
alam tara kayfa faʿala rabbuka bi-aṣḥābi l-fīli
Ashe, ba ka ga yadda Ubangijin ka Ya aikata ga mutanen giwa1 ba?
أَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِى تَضْلِيلٍۢ
alam yajʿal kaydahum fī taḍlīlin
Ashe, bai sanya kaidin su a cikin ɓata ba?
وَأَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا أَبَابِيلَ
wa-arsala ʿalayhim ṭayran abābīla
Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a.
تَرْمِيهِم بِحِجَارَةٍۢ مِّن سِجِّيلٍۢ
tarmīhim biḥijāratin min sijjīlin
Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta.
فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍۢ مَّأْكُولٍۭ
fajaʿalahum kaʿaṣfin makūlin
Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?